Σύνοψη επεισοδίου
A Najeriya duk da cewa akwai dokar da ke ƙayyade yawan kuɗaɗen da ya kamata ƴan siyasa su kashe lokacin yaƙin neman zaɓe, amma kusan ana iya cewa da wuya idan har ana mutunta wannan dokar. Bayan da aka ruwaito cewa Tompolo daga yankin Niger Delta ya bai wa APC gudunmuwar ɗaruruwan motoci domin yaƙin neman zaɓe, sai ga wasu bayanan da ke cewa tsohon gwamnan Zamfara kuma ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle, ya bai wa jam’iyyar motoci dubu ɗaya a matsayin tasa gudunmuwar. Anya kuwa yan siyasa na la’akari da abin da doka ke cewa dangane da adadin kuɗin da ya kamata a kashe lokacin yaƙin neman zaɓe? Sai ku bayyana muna ra’ayoyinku kamar dai yadda aka saba.

Επεισόδια
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda ƴan siyasa a Najeriya ke kyauta ta kece raini gab da zaɓe
ΑκούστηκεA Najeriya duk da cewa akwai dokar da ke ƙayyade yawan kuɗaɗen da ya kamata ƴan siyasa su kashe lokacin yaƙin neman zaɓe, amma kusan ana iya cewa da wuya idan har ana mutunta wannan dokar. Bayan da aka ruwaito cewa Tompolo daga yankin Niger Delta ya bai wa APC gudunmuwar ɗaruruwan motoci domin yaƙin neman zaɓe, sai ga wasu bayanan da ke cewa tsohon gwamnan Zamfara kuma ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle, ya bai wa jam’iyyar motoci dubu ɗaya a matsayin tasa gudunmuwar. Anya kuwa yan siyasa na la’akari da abin da doka ke cewa dangane da adadin kuɗin da ya kamata a kashe lokacin yaƙin neman zaɓe? Sai ku bayyana muna ra’ayoyinku kamar dai yadda aka saba.
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
ΑκούστηκεYau juma'a kamar yadda aka saba rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga fannoni a irinsu tattalin arziƙi, siyasa, zamantakewa da dai sauransu. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...
Ra'ayoyi kan takun-saƙar EU da Nijar kan batun jibge dakarun Algeria a Yamai
ΑκούστηκεAn shiga takun-saƙa tsakanin Kungiyar Turai da mahukuntan Jamhuriyar Nijar, bayan da ƙungiyar ta ce tana buƙatar ƙarin bayani a game da yarjejeniyar tsaro da aka ƙulla tsakanin Nijar da Aljeriya. Mahukuntan Nijar sun ce furucin na EU ba wani abu ba ne face shiga sharo ba shanu, wanda ko da wasa ba za’a taɓa amince wa da shi ba. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...
Fadar shugaban Najeriya ta magantu kan zargin ciyo bashin Naira triliyan 120
ΑκούστηκεFadar shugaban Najeriya, ta musanta alƙalumma da ke cewa bashin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta a cikin shekaru uku, ya kai Naira tiriliyan 120, inda ta bayyana ikirarin da ke cewa shugabanni 16 da aka yi cikin shekaru 63 da suka gabata, duka-duka bashin da suka ciwo bai zarta Naira trililyan 46, ba wani abu ba ne face farfagandar ƴan adawa. Danna alamar sauti don sauraron cikakken shiri......
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda ƴan adawa ke cigaba da yaƙin neman zaɓe duk da ƙalubale
ΑκούστηκεA Najeriya yayin da ake ci gaba da yaƙin neman zaɓen gamma-gari da za a yi cikin shekara mai zuwa, ƴan adawa sun yi zagin cewa ana hana su samun damar isa ga filayen da suka dace don gudanar da tarukan gangami, da rashin samun damar wallafa manufofinsu a allunan tallace-tallace da kuma rashin ba su cikakkiyar kariya ta tsaro a wasu jihohin ƙasar. Wannan shine maudu'in da muka baiwa mai sauraro damar tofa albarkacin bakinsa a kai. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Kabiru Muhammad Ɗan Bauchi.